Engr Baye

Engr Baye Tidjani Mureed

Faila Introvert

Civil | Structural Engr

Writer

YA KAI BATIJJANE |โค๏ธโ€๐Ÿ”ฅAllah Ya saka ka cikin al'umma ta tsaka-tsaki, kamar yadda Ya ce:ูˆูŽูƒูŽุฐูŽูฐู„ููƒูŽ ุฌูŽุนูŽู„ู’ู†ูŽุงูƒูู…ู’ ุฃูู…ู‘ูŽุฉู‹...
20/06/2026

YA KAI BATIJJANE |โค๏ธโ€๐Ÿ”ฅ

Allah Ya saka ka cikin al'umma ta tsaka-tsaki, kamar yadda Ya ce:

ูˆูŽูƒูŽุฐูŽูฐู„ููƒูŽ ุฌูŽุนูŽู„ู’ู†ูŽุงูƒูู…ู’ ุฃูู…ู‘ูŽุฉู‹ ูˆูŽุณูŽุทู‹ุง

"Da haka ne Muka sanya ku al'umma mai tsaka-tsaki.

Saboda haka, wajibi ne ka kiyaye ma'auni na adalci.

Kada ka kasance cikin waษ—anda s**a yi sakaci da haฦ™ฦ™in Ahlul Baiti, kuma kada ka fake da son Ahlul Baiti har ka tauye haฦ™ฦ™in Sahabban Manzon Allah ๏ทบ.

Sufaye sun gina Manhajin su ne a kan soyayya da girmama duka biyun: Ahlul Baiti da Sahabbai.

Ba sa ษ—aga wani rukuni domin su rage darajar wani rukuni. Dukansu fitilu ne da Allah Ya zaษ“a domin hidimar addininsa.

Lura da wasu suna ฦ™oฦ™arin jan hankalin wasu daga cikinmu zuwa ga wannan karkacewar, alhali kuwa tafarkin mashayikhanmu ba haka yake ba.

Duk wanda ya karanta kalaman Shehu Tijjani (r.a) da na Khalifofin sa zai ga yadda suke haษ—a soyayyar Ahlul Baiti da girmama Sahabbai ba tare da sabani ba.

Babban Mau'auni

ka duba cikin Diwanin Shehu RTA Duk inda ya ambaci "ฤ€l" ko ya yi yabon Ahlul Baiti, za ka ga ya haษ—a da yabon Sahabbai da neman yardar Allah a gare su.

Domin su ne taurarin wannan addini; waษ—annan iyalan Annabi ๏ทบ da waษ—annan sahabbansa masu albarka. Ba za a cika son Manzon Allah ๏ทบ ba sai an girmama duk wanda Allah Ya kusantar da shi gare Shi.

ุตูŽู„ุงูŽุฉูŒ ูˆูŽุชูŽุณู’ู„ููŠู…ูŒ ุนูŽู„ูŽู‰ ุทูŽู‡ูŽ ุฃูŽุญู’ู…ูŽู€ู€ู€ู€ุฏู ูˆูŽุขู„ู ูˆูŽุฃูŽุตู’ุญูŽุงุจู ุตูุฑูŽุงุทู‹ุง ู…ูู‚ูŽูˆูŽู‘ู…ูŽุง

ุตูŽู„ุงูŽุฉูŒ ูˆูŽุชูŽุณู’ู„ููŠู…ูŒ ุนูŽู„ูŽู‰ ุทูŽู€ู€ู€ู€ู‡ูŽ ุฃูŽุญู’ู…ูŽู€ู€ุฏู ูˆูŽุขู„ู ูˆูŽุฃูŽุตู’ุญูŽุงุจู ูˆูŽู…ูŽู†ู’ ูƒูŽุงู†ูŽ ู…ูุฑู’ุณูŽู„ุงูŽ

ูˆูŽุขู„ู ูˆูŽุฃูŽุตู’ุญูŽุงุจู ู…ูŽุฏูŽู‰ ู‚ูŽูˆู’ู„ู ู…ููˆู‚ูู†ู ูˆูŽุซูู‚ู’ุชู ุจูุฑูŽุจู‘ู ุฌูŽุงุฏูŽ ู„ููŠ ุจูุงู„ู„ู‘ูŽุทูŽุงุฆูู€ู€ู€ู€ูู

ุตูŽู„ุงูŽุฉูŒ ูˆูŽุชูŽุณู’ู„ููŠู…ูŒ ุนูŽู„ูŽู‰ ุฎูŽูŠู’ู€ู€ู€ู€ุฑู ู…ูุฑู’ุณูŽู€ู€ู€ู€ู„ู ูˆูŽุขู„ู ูˆูŽุฃูŽุตู’ุญูŽุงุจู ุฐูŽูˆููŠ ุงู„ู’ููŽุถู’ู„ู ูˆูŽุงู„ู’ุญูŽูˆู’ุฒู

Allah Ya sa mu kasance masu adalci, masu kiyaye haฦ™ฦ™oฦ™in kowa, ba tare da wuce gona da iri ko yin sakaci ba. Ameen.

20/06/2026
"Every intelligent and sound person knows that he must cleanse himself, purify his soul and his religion." After that, s...
19/06/2026

"Every intelligent and sound person knows that he must cleanse himself, purify his soul and his religion." After that, she must then distance herself from people hostile to the calling of God, as one would flee from a lion in freedom. God said, โ€œO you who have believed, shout upon the Lord abundantly. ยป"

~ Jawahirur-Rasa'il

Address

Zaria

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Engr Baye posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Engr Baye:

Share