Khaleesat yar baba

Khaleesat yar baba content
(3)

10/08/2026

Wato bazaka san rashin yin aure Yana da ciwo ba sai kana macce🤔 Ya Allah ka aurar da masu bukata✍️ameen

Kokasan fa'dar auren babbar macce kuwa😁
10/08/2026

Kokasan fa'dar auren babbar macce kuwa😁

10/08/2026

RAYUWA TA CHANZA SALO.

(*)Duk abinda bai zama dole ba, kayi hakuri dashi kayi abinda yake da amfani.

(*)Idan kana yawan kashe kuɗi, barkatai ka nutsu kasan abinda kake, lokacin kashe kudi babu tsari ya wuce.

(*)Dole ne kayiwa rayuwarka tsari idan bakayi mata tsari ba, wallahi wata rana sai kayi kuka da idonka😭

(*)Yazama Dole ka iya tattali komai kankantar abinda kake samu, idan ba haka ba, wata rana sai kaga wulakanci daga inda baka taba zataba.

(*)Dole ne, ka dinga ajiye wani abu saboda bukatar rashin lafiya ko kuma wata matsalar da zata taso batare da shiri ba.

(*)Kada kasake kayi gasa don wani yayi abu kace kaima sai kayi da sannu zaka hallaka kanka, ka tsaya iya matsayinka..

(*)Kullum ka dinga nemo hanyoyin da kudi zasu shigo maka, idan da son samune ka koyi sana'a fiye da guda daya ko biyu.

(*)Duk abinda kasan yazama dole gareka ka dinga yi masa tanadi saboda gudun bacin rai.

(*)Idan kana hayar wani abu ko gida ko shago ko rumfar kasuwa ko abin hawa, to ka kiyaye lokaci da ka'idar biya saboda gudun cin mutuncin mai abun.

(*)ka takaita zuwa duk abinda zai sa ka kashe kudi ta inda basu dace ba, komai kankatar abinda kake kashewa.

(*)Komai tsananin rayuwa ka tsaya iya matsayinka, domin ka tsira da mutuncinka.

(*)Kada kasake ka dogara da wani komai kusancinka dashi.

(*)kada kasake ka dogara ga Abin wani komai kusancinka dashi, saboda gudun wulakanci.

(*)ka koyawa iyalinka da "yayanka yadda ake Tallali saboda su fuskanci yadda RAYUWA TAKE.

(*)Ka guji bada Rancen kudi barkatai babu tsari, duk Wanda zakuyi harkar kuɗi kuyi ruhutu tareda sharadi.

Yanzu zamani ya chanza, ba kowanne Mutum ne zai tallafawa rayuwarka ba.

Kada kayi tsammanin al'umma zasu iya kawar maka da matsalarka.

Rayuwa ta sanya mutane da dama sun canza salo da tsarin rayuwarsu.

Matukar zaka yi rayuwa babu tsari, babu tattali kuma babu hangen gaba to wallahi ka kuka da kanka, wata rana al'umma zasu baka mamaki ubangiji yasa mu dace.

05/08/2026
05/08/2026

Inba don darajan aure ba, maza dayawa basu kwana saman katifa ba

05/08/2026

Ashe dai gwauro duniya baya Jin dadi fa🤔

19/06/2026

Alhamdulillah

Address

Abuja Road Rigasa Kaduna
Kaduna

Telephone

+2349013321363

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Khaleesat yar baba posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Khaleesat yar baba:

Shortcuts

Share