02/04/2024
Ya Rabbi Ka Fishemu Tozarta a Duniya Da Lahira Ka Yiwa Rayuwarmu Albarka, Ka Tsare mu Daga Fushin Ka, Ka-Kare Mu Daga Mummunar Makoma, Da Mummunar Hisabi A Gobe kiyama, Ya Allah Kayi Mana Gafara, Ka-Karemu Daga Azabar Wutar Jahannama, Ya Rabbi Ka Kara Mana Kusanci Da Maaiki Sallallahu Alaihi Wasallam.