21/04/2026
👉👉🏡 INA MASU SHA'AWAR MALLAKAR FILI A ESTATE,
09039108853
KO FILAYE MASU KYAU AMMA BASU DA ISASSHEN KUDI? 🤔
DAMAR KU TA ZO! YANZU ZA KU IYA MALLAKAR FILI A CIKIN KYAKKYAWAN ESTATE, YANKAN GWAMNATI A CIKIN TSARIN BIYA MAI SAUKI 🏞️
GARABASA TA MUSAMMAN!👌 KAN MALLAKAR FILAYE TA HANYAR BIYA A HANKALI NA TSOWON SHEKARA 1 DA RABI KO KUMA BIYA DAYA👌 DOMIN MALLAKAR FILI A CIKIN WANNAN SABUWAR LAYOUT MAI CIKE DA TSARI INGANTACCE! 🌟
📍 WURI (LOCATION) 🏘👇: OFF MAIDUGURI ROAD RIJIYAR GWANGWAN, OPPOSITE AZMAN UNIVERSITY, KANO
📍Nisan wajen da muhimman wurare 🛤
🏃♀️tafiyar minti 8 (4.7 KM ) zuwa Mariri
🏃♀️tafiyar minti 3 (1.5 KM ) zuwa Maiduguri Road
🏃♀️tafiyar minti 8 (5.3 KM ) zuwa Azman university
🏃♀️tafiyar minti 9 (5.2 KM ) zuwa El Razi University
🏃♀️tafiyar minti 34(22KM ) zuwa Capital city uni
🏃♀️tafiyar minti 28 (27 KM) zuwa Police Academy
🏃♀️tafiyar minti 33 ( 21 KM )zuwa Kano city(fagge)
Shin ko kasan cewa akwai sababbin estate kuda 3 wanda aka fitar ake siyar wa a gaban wannan layout din ta kusandi model city, akan titin Maiduguri Road, wanda hakan yake nuni da cewa wajen zai bunkasa da kuma daraja.
Shin ko san cewa wannan farashin yana gab da chan jawa lokaci kadan, domin akwai aikin hanya da za a fara kwanan nan a wajen
Wannan lay out mai kyau an cika dukkan ka’idojin gini na zamani. An gama saka alamomi a dukkan fulotan, an saka pole Wires, kuma za a saka solar a dukkan falafalan nan . 🌞
Me kuke jira🤔? Ga abin da za ku samu🤗:
-📍 Fulotai 50/50 guda:2112🏘️
-📍Commercial guda:11🏬
-📍Masallacin Jumaa da Islamiyya 🕌
-📍 Makarantu guda:3🏫
-📍Clinic guda:1🏥
🔥 FARASHI MAI RAHUSA💰🔥
📍 Commercial Plot:Naira Miliyan 28 kudi hannu. (Guda 11 kawai!)
📍 50/50 Plot:
- Bashi na watanni 18:Naira Miliyan 4,500,000
- Kudi hannu:Naira Miliyan 4,000,000
Filaye guda 2112 ne kawai ake da su, kuma **Letter of Grant** tana hannu! Duk wanda ya biya kudi hannu, zai samu nan take. 📝
🏘wannan layout tana kafin sabuwar Jami’ar Azman, opposite filayen gida 10,000 da Gwamnatin Kano za ta gina.
📞 Tuntube mu yanzu! Kar a bari wannan damar ta wuce ku!
09039108853