AMB Design And Construction LTD.

AMB Design And Construction LTD. Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from AMB Design And Construction LTD., Construction Company, Gombe main market, Gombe.

Discover this beautifully designed space with a thoughtfully planned floor plan that maximises every square metre.✨ Spac...
30/08/2026

Discover this beautifully designed space with a thoughtfully planned floor plan that maximises every square metre.

✨ Spacious living areas
✨ Well-proportioned bedrooms
✨ Modern kitchen and bathrooms
✨ Smart layout for comfort and flow

Whether you’re a growing family, a couple, or an investor, this floor plan offers the perfect balance of style, functionality and value.

Brought to you by AMB Design and Construction Limited.

Zamu fara da sunan Allah mai Rahama Kuma mai Jin Kai. A jiya 21/8/2026 muka gudanar da meeting na farko dani da abokan a...
22/08/2026

Zamu fara da sunan Allah mai Rahama Kuma mai Jin Kai.

A jiya 21/8/2026 muka gudanar da meeting na farko dani da abokan aiki na domin ci gaba da gudanar da companyn AMB Design And Construction LTD.

Alhamdulillah bayan tsawon lokaci company tana Nan yanxu mun dauki aniyar fadada ta, ta hanyar sako duk wani professional da yake construction team irinsu
1) Architecture
2) Quantity surveyor
3) Mechanic engineer
4) Electrical engineer
5) Estate valuer
6) Builders
da dai sauransu Wanda zasu taimaka wajen gudanar da aiki mai inganci

Already company tanada register da SAMEDA Kuma munyi mata Register da CAC Wanda yanxu haka duk wani abu daya kamata muyi na zaman ta munayi insha Allah

Kuma a yanxu haka duk mai bukatan aiki daya shafi
1) Sabon gini
2) gyaran tsohon gidi
3) zanen gida
Da duk wani abunda ake bukata munayi mai inganci a gwadamu a Gane ingancin mu

Muna neman addu'o'i daga bakin ku masu albarka dakuma tayamu addu,a akan wannan kudiri namu da muka saka a gaba
Allah ya bamu sa,a.

Address

Gombe Main Market
Gombe

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when AMB Design And Construction LTD. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share